[ { "title": "Da me Musa ya so Ubangiji ya kosar da 'yan \nAdam a cikin safe?", "body": "Ya so Ubangiji ya kosar da 'yan Adam ne da alƙawarin amincisa, domin suyi farinciki da murna dukkan kwanakinsu." }, { "title": "Mene ne Musa ya so Ubangiji ya bar bayinsa su gani?", "body": "Ya so Ubangiji ya bar bayinsa suga aikinsa da kuma 'ya'yansu suga darajarsa." } ]