ha_psa_tq_l2/89/41.txt

14 lines
437 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace ke faruwa da shafaffen sarkin?",
"body": "An yi masa ƙwace kuma ya zama abin ƙyama a cikin maƙwabta."
},
{
"title": "Mene ne maƙiyan shafaffen sarkin sun yi?",
"body": "Sun tayar da hannun damar maƙiyansu kuma an sa su suyi farinciki."
},
{
"title": "Mene ne ya faru da shafaffen sarkin ya je yaƙi?",
"body": "An juya takobinsa kuma an hana shi ya tsaya a lokacin yaƙi."
}
]