[ { "title": "Mene ne marubucin yace ke faruwa da shafaffen sarkin?", "body": "An yi masa ƙwace kuma ya zama abin ƙyama a cikin maƙwabta." }, { "title": "Mene ne maƙiyan shafaffen sarkin sun yi?", "body": "Sun tayar da hannun damar maƙiyansu kuma an sa su suyi farinciki." }, { "title": "Mene ne ya faru da shafaffen sarkin ya je yaƙi?", "body": "An juya takobinsa kuma an hana shi ya tsaya a lokacin yaƙi." } ]