ha_psa_tq_l2/89/33.txt

6 lines
239 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne alƙawari ne Yahweh yayi wa Dauda?",
"body": "Yahweh yayi alƙawari ba zai janye amintaccen alƙawari ko yayi rashin aminci a kan alƙawarinsa ba. Ba zai alƙawarinsa ba ko kuma ya canza maganganun leɓunsa."
}
]