[ { "title": "Wanne alƙawari ne Yahweh yayi wa Dauda?", "body": "Yahweh yayi alƙawari ba zai janye amintaccen alƙawari ko yayi rashin aminci a kan alƙawarinsa ba. Ba zai alƙawarinsa ba ko kuma ya canza maganganun leɓunsa." } ]