ha_psa_tq_l2/89/27.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa Dauda wanɗa ya sa a matsayin ɗan fari kuma mafi ɗaukaka cikin sarakun duniya?",
"body": "Yahweh zai tsawaita alƙawarin amincinsa ga Dauda har abada."
},
{
"title": "Har yaushe zuriya da mulkin Dauda zai kafa?",
"body": "Zai kafa zuriyarsa har abada kuma mulkinsa kuma zai kai har sammai."
}
]