[ { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa Dauda wanɗa ya sa a matsayin ɗan fari kuma mafi ɗaukaka cikin sarakun duniya?", "body": "Yahweh zai tsawaita alƙawarin amincinsa ga Dauda har abada." }, { "title": "Har yaushe zuriya da mulkin Dauda zai kafa?", "body": "Zai kafa zuriyarsa har abada kuma mulkinsa kuma zai kai har sammai." } ]