ha_psa_tq_l2/89/14.txt

6 lines
213 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene ya faru da mutanen da suka bauta wa Yahweh?",
"body": "An albarkace su kuma sun yi tafiya a hasken fuskar Yahweh, sun ti farin ciki a sunan Yahweh, kuma sun fifita a adalcin Yahweh."
}
]