[ { "title": "Menene ya faru da mutanen da suka bauta wa Yahweh?", "body": "An albarkace su kuma sun yi tafiya a hasken fuskar Yahweh, sun ti farin ciki a sunan Yahweh, kuma sun fifita a adalcin Yahweh." } ]