ha_psa_tq_l2/89/13.txt

14 lines
408 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace game da hannun Yahweh?",
"body": "Yahweh yana da damtse mai iko da kuma hannu mai ƙarfi, hannunka na dama kuma yana da tsayi."
},
{
"title": "Mene ne ginshiƙin kursiyin Yahweh?",
"body": "Aminci da adalci ne kinshiƙin kursiyin Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne ke zuwa gaban Yahweh?",
"body": "Alƙawari mai aminci da kuma gaskiya na gaban Yahweh."
}
]