[ { "title": "Mene ne marubucin yace game da hannun Yahweh?", "body": "Yahweh yana da damtse mai iko da kuma hannu mai ƙarfi, hannunka na dama kuma yana da tsayi." }, { "title": "Mene ne ginshiƙin kursiyin Yahweh?", "body": "Aminci da adalci ne kinshiƙin kursiyin Yahweh." }, { "title": "Mene ne ke zuwa gaban Yahweh?", "body": "Alƙawari mai aminci da kuma gaskiya na gaban Yahweh." } ]