ha_psa_tq_l2/89/12.txt

10 lines
276 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh ya halitta?",
"body": "Yahweh ya halicci arewa da kudu."
},
{
"title": "Menene marubucin ya ce game da kafaɗar Yahweh da hannunsa?",
"body": "Yahweh na da babban kafaɗa da kuma hannu mai ƙarfi, kuma hannunsa na dama na da girma."
}
]