[ { "title": "Menene Yahweh ya halitta?", "body": "Yahweh ya halicci arewa da kudu." }, { "title": "Menene marubucin ya ce game da kafaɗar Yahweh da hannunsa?", "body": "Yahweh na da babban kafaɗa da kuma hannu mai ƙarfi, kuma hannunsa na dama na da girma." } ]