ha_psa_tq_l2/89/08.txt

10 lines
276 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ya ce game da gaskiyar Yahweh?",
"body": "Ta kewaye shi."
},
{
"title": "Menene marubucin ya ce game da mulkin Yahweh ga teku mai fushi?",
"body": "Ya ce a lokacin da raƙumin ruwan ya taso, Yahweh yana kwantar da shi a hankali."
}
]