[ { "title": "Menene marubucin ya ce game da gaskiyar Yahweh?", "body": "Ta kewaye shi." }, { "title": "Menene marubucin ya ce game da mulkin Yahweh ga teku mai fushi?", "body": "Ya ce a lokacin da raƙumin ruwan ya taso, Yahweh yana kwantar da shi a hankali." } ]