ha_psa_tq_l2/89/04.txt

14 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "Har tsawon wane lokaci ne za a kafa zuriyoyin da kuma kursiyin?",
"body": "Za a kafa zuriyoyin har abada da kuma kursiyin ta wurin dukkan tsara."
},
{
"title": "Don menene taruwar masu tsarki zasu yabi Yahweh?",
"body": "Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa."
},
{
"title": "Don menene sammai za su yabi Yahweh?",
"body": "Za su yabi Yahweh domin abubuwan alájibin sa."
}
]