[ { "title": "Har tsawon wane lokaci ne za a kafa zuriyoyin da kuma kursiyin?", "body": "Za a kafa zuriyoyin har abada da kuma kursiyin ta wurin dukkan tsara." }, { "title": "Don menene taruwar masu tsarki zasu yabi Yahweh?", "body": "Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa." }, { "title": "Don menene sammai za su yabi Yahweh?", "body": "Za su yabi Yahweh domin abubuwan alájibin sa." } ]