ha_psa_tq_l2/88/15.txt

10 lines
312 B
Plaintext

[
{
"title": "Tun yaushe marubucin ke shan wuya kuma kusan mutuwa?",
"body": "Marubucin ya san wuya kuma ya kusan mutuwa tun daga ƙuruciyarsa."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yace fushin Yahweh da ayyukansa sun yi?",
"body": "Ayyukan Yahweh sun bi kansa kuma ayyukansa sun kawar da marubucin."
}
]