[ { "title": "Tun yaushe marubucin ke shan wuya kuma kusan mutuwa?", "body": "Marubucin ya san wuya kuma ya kusan mutuwa tun daga ƙuruciyarsa." }, { "title": "Mene ne marubucin yace fushin Yahweh da ayyukansa sun yi?", "body": "Ayyukan Yahweh sun bi kansa kuma ayyukansa sun kawar da marubucin." } ]