ha_psa_tq_l2/88/14.txt

14 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yayi wa marubucin?",
"body": "Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi."
},
{
"title": "Har tsawon wane lokaci ne aka raunana marubucin kuma yake gab da mutuwa?",
"body": "An raunana marubucin kuma yana gab da mutuwa tun yana a matashinsa."
},
{
"title": "Menene marubucin ya ce fushin ɗaukan matakin Yahweh da ayyukansa ban tsoronsa suka yi?",
"body": "Ɗaukan matakin Yahweh ya wuce ta sama kuma ayyukansa sun hallakar da marubucin."
}
]