[ { "title": "Menene Yahweh yayi wa marubucin?", "body": "Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi." }, { "title": "Har tsawon wane lokaci ne aka raunana marubucin kuma yake gab da mutuwa?", "body": "An raunana marubucin kuma yana gab da mutuwa tun yana a matashinsa." }, { "title": "Menene marubucin ya ce fushin ɗaukan matakin Yahweh da ayyukansa ban tsoronsa suka yi?", "body": "Ɗaukan matakin Yahweh ya wuce ta sama kuma ayyukansa sun hallakar da marubucin." } ]