ha_psa_tq_l2/88/09.txt

10 lines
325 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga mene ne idon marubucin sun gaji?",
"body": "Idanunsa sun gaji daga damuwa."
},
{
"title": "Wanne tambaya marubucin yayi wa Yahweh a kan mattatu kuma da waɗanda sun mutu?",
"body": "Ya tambayi Yahweh ko zai yi mu'ujuzai ga mattatu, kuma ko Ko waɗanda suka mutu zasu tashi su yabe Yahweh."
}
]