[ { "title": "Daga mene ne idon marubucin sun gaji?", "body": "Idanunsa sun gaji daga damuwa." }, { "title": "Wanne tambaya marubucin yayi wa Yahweh a kan mattatu kuma da waɗanda sun mutu?", "body": "Ya tambayi Yahweh ko zai yi mu'ujuzai ga mattatu, kuma ko Ko waɗanda suka mutu zasu tashi su yabe Yahweh." } ]