ha_psa_tq_l2/86/11.txt

14 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene zai faru a lokacin da Yahweh ya koya wa Dauda?",
"body": "Dauda zai yi tafiya a gaskiyar Yahweh."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roki yahweh ya koya mashi?",
"body": "Ya roki Yahweh ya koya mashi hanyoyin Yahweh."
},
{
"title": "Menene Dauda ya ce wa Allah zai yi?",
"body": "Dauda zai yabi Allah kuma ya ɗaukaka sunan Allah har abada."
}
]