[ { "title": "Menene zai faru a lokacin da Yahweh ya koya wa Dauda?", "body": "Dauda zai yi tafiya a gaskiyar Yahweh." }, { "title": "Menene Dauda ya roki yahweh ya koya mashi?", "body": "Ya roki Yahweh ya koya mashi hanyoyin Yahweh." }, { "title": "Menene Dauda ya ce wa Allah zai yi?", "body": "Dauda zai yabi Allah kuma ya É—aukaka sunan Allah har abada." } ]