ha_psa_tq_l2/86/09.txt

10 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene dukkan kasashen zasu yi a gaban Ubangiji?",
"body": "Dukkan ƙasashe zasu zo kuma su russuna a gaban Ubanguji kuma su darajanta sunan Ubangiji."
},
{
"title": "Wanene kaɗai yake yin babban abu da abubuwan ban mamaki?",
"body": "Allah ne kaɗai yake yin babban abu da abubuwan ban mamaki."
}
]