[ { "title": "Menene dukkan kasashen zasu yi a gaban Ubangiji?", "body": "Dukkan ƙasashe zasu zo kuma su russuna a gaban Ubanguji kuma su darajanta sunan Ubangiji." }, { "title": "Wanene kaɗai yake yin babban abu da abubuwan ban mamaki?", "body": "Allah ne kaɗai yake yin babban abu da abubuwan ban mamaki." } ]