ha_psa_tq_l2/86/08.txt

10 lines
273 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne yake kwatanta Ubangiji da wasu alloli?",
"body": "Babu wanɗa ya kwatanta Ubangiji."
},
{
"title": "Mene ne dukkan al'ummai za su yi a gaban Ubangiji?",
"body": "Dukkan al'ummai zo su rusuna wa Ubangiji kuma su girmama sunan Ubangiji."
}
]