[ { "title": "Wane ne yake kwatanta Ubangiji da wasu alloli?", "body": "Babu wanÉ—a ya kwatanta Ubangiji." }, { "title": "Mene ne dukkan al'ummai za su yi a gaban Ubangiji?", "body": "Dukkan al'ummai zo su rusuna wa Ubangiji kuma su girmama sunan Ubangiji." } ]