ha_psa_tq_l2/84/10.txt

14 lines
394 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa ya fi marubucin ya kasance a gidan Allah da ya zauna a rumfar mugaye?",
"body": "Ya gwammace ya zama mai tsaron ƙofa a gidan Allah."
},
{
"title": "Ranadaya a gidan Yahweh ya fi menene? ",
"body": "Rana ɗaya a gidan Yahweh ya fi shekaru dubu a wani wuri dabam. "
},
{
"title": "Menene yahweh zai bada?",
"body": "Yahweh zai bada alheri da daraja."
}
]