[ { "title": "Me ya sa ya fi marubucin ya kasance a gidan Allah da ya zauna a rumfar mugaye?", "body": "Ya gwammace ya zama mai tsaron ƙofa a gidan Allah." }, { "title": "Ranadaya a gidan Yahweh ya fi menene? ", "body": "Rana ɗaya a gidan Yahweh ya fi shekaru dubu a wani wuri dabam. " }, { "title": "Menene yahweh zai bada?", "body": "Yahweh zai bada alheri da daraja." } ]