ha_psa_tq_l2/84/08.txt

14 lines
457 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene marubucin yake so ya saurari abinda yake cewa?",
"body": "Yana so Allahn Yakubu ya saurari abinda yake cewa."
},
{
"title": "Wanene marubucin yake so ya ji addu'arsa?",
"body": "yana so Allah mai runduna ya saurari addu'arsa."
},
{
"title": "Menene marubucin yake so Allah ya tsare shi kuma wa yake so ya nuna wa ya damu da shi?",
"body": "Yana so Allah ya tsare garkuwarsu kuma ya nuna damuwa ga shafaffen Allah."
}
]