[ { "title": "Wanene marubucin yake so ya saurari abinda yake cewa?", "body": "Yana so Allahn Yakubu ya saurari abinda yake cewa." }, { "title": "Wanene marubucin yake so ya ji addu'arsa?", "body": "yana so Allah mai runduna ya saurari addu'arsa." }, { "title": "Menene marubucin yake so Allah ya tsare shi kuma wa yake so ya nuna wa ya damu da shi?", "body": "Yana so Allah ya tsare garkuwarsu kuma ya nuna damuwa ga shafaffen Allah." } ]