ha_psa_tq_l2/84/03.txt

14 lines
460 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina ne mashillira ta sami gidan ta kuma ta yi sheka inda za ta ajiye 'ya'yan ta?",
"body": "Sun sami gidansu kuma da sheka kusa sa bagadan Yahweh mai runduna."
},
{
"title": "Mene ne wani suna da marubucin yayi amfani da ita wa Yahweh?",
"body": "Yayi amfani da sarkina da Allah na."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa da waɗanda suke zama a gidan Yahweh?",
"body": "Za a albarkace su kuma za su ci gaba da yabon Yahweh."
}
]