[ { "title": "A ina ne mashillira ta sami gidan ta kuma ta yi sheka inda za ta ajiye 'ya'yan ta?", "body": "Sun sami gidansu kuma da sheka kusa sa bagadan Yahweh mai runduna." }, { "title": "Mene ne wani suna da marubucin yayi amfani da ita wa Yahweh?", "body": "Yayi amfani da sarkina da Allah na." }, { "title": "Mene ne yake faruwa da waÉ—anda suke zama a gidan Yahweh?", "body": "Za a albarkace su kuma za su ci gaba da yabon Yahweh." } ]