ha_psa_tq_l2/83/13.txt

10 lines
395 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf yake so Allah yayi wa maƙiyansa kamar?",
"body": "Yana son Allah maishe su kamar ƙurar guguwa, kamar ƙaiƙai gaban iska, kamar wuta mai cin kurmi, kamar harshen wuta mai kama duwatsu."
},
{
"title": "Yaya Asaf yake so Allah ya kore ya razana maƙiyansa?",
"body": "Yana son Allah ya koresu da iskarka mai ƙarfi, ka razanar dasu da guguwar hadari."
}
]