[ { "title": "Mene ne Asaf yake so Allah yayi wa maƙiyansa kamar?", "body": "Yana son Allah maishe su kamar ƙurar guguwa, kamar ƙaiƙai gaban iska, kamar wuta mai cin kurmi, kamar harshen wuta mai kama duwatsu." }, { "title": "Yaya Asaf yake so Allah ya kore ya razana maƙiyansa?", "body": "Yana son Allah ya koresu da iskarka mai ƙarfi, ka razanar dasu da guguwar hadari." } ]