ha_psa_tq_l2/83/12.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane abubuwa ne Asaf ya ke so Allah ya maida abokan gabansa kama?",
"body": "Ya na so Allah ya maida su kamar ƙura, dusa a gaban iska,oo wutar da ke kone daji, da harshen wutan da ke kama duwatsu."
}
]