[ { "title": "Wane abubuwa ne Asaf ya ke so Allah ya maida abokan gabansa kama?", "body": "Ya na so Allah ya maida su kamar ƙura, dusa a gaban iska,oo wutar da ke kone daji, da harshen wutan da ke kama duwatsu." } ]