ha_psa_tq_l2/83/03.txt

18 lines
551 B
Plaintext

[
{
"title": "Su wane ne maƙiyan Allah suke ƙulla gäba wa?",
"body": "Sun shirya makirci suna ƙulli gaba da waɗanda ka kãre"
},
{
"title": "Mene ne maƙiyan Allah sun ce za su yi wa Isra'ila?",
"body": "Sun ce, \"Ku zo mu hallaka su a matsayin al'umma.\""
},
{
"title": "Mene ne zai faru da sunan Isra'ila idan maƙiyan Allah sun ci nasara?",
"body": " Za'a ƙara tunawa da Isra'ila ba."
},
{
"title": "A kan wane ne maƙiyan Allah sun shirya makirci?",
"body": "Sun ƙulla makirci a kan Allah kuma sun yi ƙawanci."
}
]