[ { "title": "Su wane ne maƙiyan Allah suke ƙulla gäba wa?", "body": "Sun shirya makirci suna ƙulli gaba da waɗanda ka kãre" }, { "title": "Mene ne maƙiyan Allah sun ce za su yi wa Isra'ila?", "body": "Sun ce, \"Ku zo mu hallaka su a matsayin al'umma.\"" }, { "title": "Mene ne zai faru da sunan Isra'ila idan maƙiyan Allah sun ci nasara?", "body": " Za'a ƙara tunawa da Isra'ila ba." }, { "title": "A kan wane ne maƙiyan Allah sun shirya makirci?", "body": "Sun ƙulla makirci a kan Allah kuma sun yi ƙawanci." } ]