ha_psa_tq_l2/82/07.txt

10 lines
302 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Asaf ya ce 'ya'yan mafi girma za su mutu?",
"body": "Za su mutu kamar mutane kuma zasu faɗi kamar wani daga cikin yarimai."
},
{
"title": "Me ya sa Asaf ya roki Allah ya tashi ya hukunta duniya?",
"body": "Ya roƙi Allah ya hukunta domin zai gaji dukan ƙasashe."
}
]