[ { "title": "Ta yaya Asaf ya ce 'ya'yan mafi girma za su mutu?", "body": "Za su mutu kamar mutane kuma zasu faɗi kamar wani daga cikin yarimai." }, { "title": "Me ya sa Asaf ya roki Allah ya tashi ya hukunta duniya?", "body": "Ya roƙi Allah ya hukunta domin zai gaji dukan ƙasashe." } ]