ha_psa_tq_l2/81/09.txt

14 lines
439 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Allah ya ce game da allolin ƙasashen waje.",
"body": "Allah ya ce dole a ce babu allolin ƙasashen waje a cikin Isra'ila kuma dole kada su bauta wa ko wani allahn kasar waje."
},
{
"title": "Menene Yahweh yace yayi wa Israi'la?",
"body": "Ya fito da su daga Masar."
},
{
"title": "Me ya sa Allah ya gaya wa Isra'ilawa su buɗe bakunansu da faɗi?",
"body": "Ya ce su bude shi domin ya cika shi."
}
]