[ { "title": "Menene Allah ya ce game da allolin ƙasashen waje.", "body": "Allah ya ce dole a ce babu allolin ƙasashen waje a cikin Isra'ila kuma dole kada su bauta wa ko wani allahn kasar waje." }, { "title": "Menene Yahweh yace yayi wa Israi'la?", "body": "Ya fito da su daga Masar." }, { "title": "Me ya sa Allah ya gaya wa Isra'ilawa su buɗe bakunansu da faɗi?", "body": "Ya ce su bude shi domin ya cika shi." } ]