ha_psa_tq_l2/80/17.txt

14 lines
377 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yake so Allah yayi wa mutunin hannun damansa?",
"body": "Marubucin yana so hannun Allah ya zauna kan mutumin."
},
{
"title": "Mene ne Allah yayi wa 'ya'yan mutum?",
"body": "Allah ya zamar da shi da ƙarfi domin kansa."
},
{
"title": "Mene ne mutanen Allah za su yi idan yafarkar da su?",
"body": "Za su ƙira sunan Allah."
}
]