[ { "title": "Mene ne marubucin yake so Allah yayi wa mutunin hannun damansa?", "body": "Marubucin yana so hannun Allah ya zauna kan mutumin." }, { "title": "Mene ne Allah yayi wa 'ya'yan mutum?", "body": "Allah ya zamar da shi da ƙarfi domin kansa." }, { "title": "Mene ne mutanen Allah za su yi idan yafarkar da su?", "body": "Za su ƙira sunan Allah." } ]