ha_psa_tq_l2/80/14.txt

18 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?",
"body": "Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar."
},
{
"title": "Wane ne ya dasa kuringar kuma girmar da ita?",
"body": "Hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa da kuringar?",
"body": "Kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?",
"body": "Marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa."
}
]