[ { "title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?", "body": "Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar." }, { "title": "Wane ne ya dasa kuringar kuma girmar da ita?", "body": "Hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma." }, { "title": "Mene ne yake faruwa da kuringar?", "body": "Kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa." }, { "title": "Mene ne marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?", "body": "Marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa." } ]