ha_psa_tq_l2/80/06.txt

10 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene makwabtan Isra'ila da abokan gabansu suka yi masu?",
"body": "Makwabtansu suna gardama a kan su kuma abokan gabansu na yi masu dariya."
},
{
"title": "Menene zai faru a lokacin da Allah mai runduna ya mayar da su kuma ya haskaka su da fuskarsa?",
"body": "Za a cece su."
}
]